Facebook Twitter
in Web www.derevoshop.com

Hira da Injiniya Mustapha Abdulhadi dan Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Northwestern Polytechnical dake Xi'an

Hira da Ahmed Bala Alhassan Kabo dake karatun digiri na 3 kasar Sin

Hira da jagoran 'yan Najeriya masu ziyara a kasar Sin
Ra'ayoyinmu
• Tsoma baki cikin harkokin gidan kasar Sin da Amurka ta yi ba zai yi tasiri ko kadan ba
Majalisar wakilan Amurka ta zartas da wani shirin doka kan manufofin yankin Tibet da goyon-bayansu na shekara ta 2019, al'amarin da ya keta dokoki gami da ka'idojin dangantakar kasa da kasa, da aikewa da mummunan sako ga 'yan aware na Tibet. Zartas da dokar ya shaida irin mummunar makarkashiyar da wasu 'yan Amurka suka kulla....
• Kasar Sin ta nuna fifikonta na dalike cutar numfashin da ta bulla a kasar
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada cewa, a karkashin jagorancin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma bisa fifikon tsarin gurguzu mai salon musamman na kasar Sin, muna cike da imani da karfi na cimma nasarar yaki da cutar numfashi da kwayar cutar coronavirus ke haddasawa da ta bulla a kasar. Game da haka, Adhanom Ghebreyesus ya bayyana cewa, a yayin da kasar Sin ke tinkarar yanayin annobar cutar, ta dauki managartan matakai cikin sauri, wadanda ba a taba ganin irinsu ba a duniya, hukumarsa ta yaba sosai da wannan.
More>>
Duniya Ina Labari
• Ana fuskantar da yaduwar annobar cutar huhu, in ji jami'in kiwon lafiyar Sin

Ya zuwa karfe 24 na ranar 22 ga wata, kwamitin kiwon lafiya na kasar Sin ya samu rahoton gano mutane 571, wadanda aka tabbatar sun kamu da sabuwar annobar cutar huhu a larduna guda 25 na cikin kasar Sin, kuma mutane 17 sun rasu sakamakon cutar, dukkaninsu a lardin Hubei...

More>>
Hotuna

Dakin Nuna Kayayyaki A Kan Teku

Bikin kide-kide na musamman da aka yi a dutsen kankara

Murnar shiga sabuwar shekara cikin sabon gida

Manoman Kamaru suna amfani da manhajar musamman kan ayyukansu
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Hira da Malama Rukayya Muhammad Ahmad
Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da malama Rukayya Muhammad Ahmad daga jihar Kano ta kasar Najeriya, wadda a yanzu ke zama a nan kasar Sin. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita
More>>
• Hira da Soumana Mahamadou Elbachir dan Nijar dake karatu a jami'ar Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin
A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da da Soumana Mahamadou Elbachir, wani dalibi dan Jamhuriyar Nijar dake karatun digiri na 2 a jami'ar Northwestern Polytechnic University dake birnin Xi'an na kasar Sin, ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa, sa'annan ya bayyana....
More>>
• Shin ya kamata a nunawa yara yadda ake sana'a ko sai sun gama makaranta?
A cikin wannan sabon shiri na Duniyarmu A Yau, baki wadanda suka halarci tattaunawa sun yi musayar ra'ayoyinsu kan batun "shin ya kamata a nunawa yara yadda ake sana'a ko sai sun gama makaranta?" inda malama Ni'imatullah da Hajiya Hauwa Ibrahim Bello suka yi musayar ra'ayoyinsu sosai....
More>>
• Aguero Ya Karya Tarihin Henry Da Alan Shearer

Dan wasan gana na kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Sergio Aguero, dan kasar Argentina, ya ci kwallo uku rigis kuma karo na 12, ya kuma kafa tarihin bakon dan wasa wanda ba dan kasar Ingila ba da yake kan gaba a cin kwallo a firimiya.

More>>
• Ana murnar shiga sabuwar shekara ta bera
Jama'a, yanzu haka, al'ummar Sinawa a duk fadin duniya suna gudanar da bikin bazara, wato bikin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu. Shin yaya bikin ya kasance? Wadanne al'adu ne ake bi na gudanar da bikin? Me kuka sani game da bikin kuma?
More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

皇都彩票客户端下载 广东省11选5杀号专家 快3福彩网 江苏福彩快3开奖结果今天 快3中国彩票网单双 彩票发布计划平台